Aug 28, 2012 · Kamar yadda na yi bayani a baya cewa, Buba Yero ya auri Zulai 'yar gidan sarkin Katsina, wanda a kan hanyar sa ta dawowa ne, aka haifa masa Sulaimanu a wani waje da ake kira Shani karkashin ikon Biu, wani gari a masarautar Barno.
Aug 26, 2020 · Acikin wannan koyarwar zanyi bayani dalla dalla kan yadda zaka bude youtube channel da yadda ake samun kudi da ita a duk wata Kamar yadda kuka sani ana iya samun kudi a youtube idan kana da channel Idan kana da channel ka dora video akai a duk wata youtube din zasu duba suga adadin mutanen da suka kalli tallan da suka sa ma a channel dinka idan ...